*๐๐ UWA KO รA๐๐*
*written by:FAREEDAH๐*
*edited by:ANEELURV๐*
*dedicated to my luvly mom๐*
*pg 56▶60*
"Feenerh",
"Na'am mommy",
"Bazaki gane abinda ke damuna ba kuma ko na fa ฤamiki baza kiji ฤa ฤinsa ba",
"Koma meye ne mommy ki fa ฤa min,ke *UWA* tace kuma zan iya barin komai saboda ke",
"Hmmmm รฝata kenan" mommy tachi gaba da cewa "a very long time ago"
*February 1997*
*FGC KEFFI*
"Aisha ki fito mana",
"Haba faty bakya ganin ban gama kwaliyya ba",
"Wani irin kwaliya kuma aisha,ko kin manta lokaci ya kure zamuyi late for assembly",
"Toh gani nan",
Aisha da kawarta faty suka fita a guje izuwa assembly ground. Sun samu yanzu aka fara yin assembly
"I want the students to always be early and neat for assembly ,understand", principal ฤinsu kuma labor master ฤinsu mr ojukwu yace.
Bayan sun gama assembly ,aisha ta hango musa yana xuwa.
"Faty gashi nan fa",
"Uhm kedai da wannan musan ,wai shin aisha baxa ki rabu dashi ba ko ko kinmanta kin kusa komawa gida ne",
"Ba sai kin tunatar dani ba faty nasani",
"Toh in kinsani mekike yi dashi har yanzu, wannan sai dai ya auri รฝarki",
"Haba dai faty,wani irin magana ne wannan",
"Eh mana gaskiya nafada,har yaushe zai gama makaranta ballatana yafara maganar niman aiki har yaxo ya aureki ko kinmanta iyayenmu baxasu yarda da hakan ba",
"Nasani mana faty ,amma ya zanyi ina sonsa",
"Yakamata ki ajiye wannan son gefe guda wallahi",
"Gaskiya baki fito halin yayana ba dukda sunanku daya",
"Oho nidai na fa ฤamiki gaskiya" ,
"Toh naji kawata".
Musa ya iso wajensu sannan ya musu sallama,
"Sannuku fa",
"Yawwa musa", faty tace
"Dan allah inason magana da aisha ne",
"Ni?",
"Eh",
"Toh muje",
Sun kebe gefe guda sai yace "kwana biyu",
"Lafiya kalau,
"Ya karatu",
"Toh gashi nan munayi",
"Wallahi fa ,mun dai kare junior waec lafiya",
"Eh wallahi",
"Ok dama kwana biyu bamuyi magana ba shiyasa nace barin inzo mu ฤanyi hira",
"Allah ko",
"Eh",
Toh,
Sun ฤanyi hira na wasu lokaci kafin lokacin komawa aji yayi.
*march 1997*
"Faty",aisha ta shigo hostel da kuka ta zauna a bonk
"Ya akayi aisha",
"Daga office ฤin principal nake",
"Meya faru",
"An aiko da sako ne shine ya kirani inxo in karba",
"Me akace a sakon",
"Nan da sati za'azo a daukeni" ta kare maganar da kuka,
"Yanzu aisha bazasu bari ki karasa ba",
"A'a ,abbanmu yace ya isa haka",
"Dakace abba bashi da kudi ne dana ce talauci ne yasa yayi wannan maganar amma bakomai kiyi shiru ya isa haka",
"Yanzu ya zanyi ,cewa yayi wai zai auran dani ma yaron amninsa",
"Yaron amininsa?",
"Eh", faty ta danyi shiru sannan tace,
"Kin wayeshi ne",
"A'a",
"Hmmm aisha tabbas sai kinayi kina adu'a kinji kawata komai zai zama daidai",
"Nagode faty,yanzu me zance ma musa",
"Kar ki damu zance mai baki da lafiya kin koma gida",
"Nagode sosai faty",
"Bakomai kawata".
*ranar asabar misalin karfe sha daya na safe*
"Allah ya kiyaye hanya aisha",
"Ameen faty ,sai mun kara haduwa",
"Da yardar allah kawata" ,
Aisha ta wuce gida saboda afara shugulgulan biki.
Bayan sun iso gida ,kowa ya fito don suyi gaisuwa sannan ta koma ฤaki ta kwanta a saman gado sai kuka takeyi kamar ranta zai fita,
"Aisha ashe baxaki bar wannan kukan ba",yayarta larai tace,
"Ya zanyi yaya ,kuma yanzu haka aka maku",
"Eh mana kanwata,kisa hakuri a zuciyarki komai zai zamanto lafiya".
Anyi biki lafiya kuma ankai amarya dakin mijinta kyakyawa dashi dukda dai yabata shekaru masu yawa.
An mata nasiha sosai sannan akace tabi tsawon mijinta saboda sune aljannarta.
"Assalamu alaikum" ango yashigo da sallama,
"Wa alaikum salam",
"Yakike amarya",
"Lafiya kalau",
"Yawwa ,inada magana dake",
"Inaji",
"Nasan ba auren soyayya mukayi ba kuma nasan akwai wanda kike so amma ina rokanki dan allah karkiyi wani abu da zamuyi dana sani nan gaba,mu zauna lafiya koda ba dan iyayenmu ba ,dan allah ,ina fatan zakimin biyayya kuma nima bazan tsaba maki ba",
Magaganunshi ya kwantar mata da hankali sannan ta aminta dashi.
Anan ne soyayyarta da musa ya kare kuma anan ne ta bude wani sabon shafin soyyaya da angonta.
*back to 2016*
Koda feenerh tagama jin labarin sai ta fa ฤi ta tsume,nan take mommy tayi ihun sunan daddy ,da wuri aka kai feenerh asibiti.
*tnx for reading...*
*©Fareedah*

Comments