*๐๐ UWA KO รA๐๐*
*written by:*
*FAREEDAH๐*
*Edited by :ANEELURV๐*
*Dedicated to my lovely mom๐*
*pg 36▶40*
Angama biki lafiya,kowa ya koma gida amma feenerh bata ma tambayi mamanta ya sukayi da aunty larai ba saboda bata ma kaunar jin maganar aurenta yanzu.
************************************
Karatu yaci gaba,anshiga tsakiyar semester so karatu sukeyi sosai saboda jarabawa ya kusan gabatowa.
Ja'afar kuma yasamu zuwa NYSC ฤinsa a first batch sannan kuma an tura shi gari mai nisa har zuwa lagos.
Ranar da zai tafi kamar khadija zatayi kuka ranar,amma yabata hakuri sannan yace mata da yardar allah yana dawowa za'afara maganar aurensu.
Musa da feenerh kuwa soyayyar su tayi gaba domin yanzu kam suna video chatting ta skype so shiyasa kewarsa da takeyi yanzu ya ragu.
Yau weekend ,feenerh na gida tana hutawa a falo ,
"Feenerh?",
Mommy ta kirata.
"Na'am mommy",mommy ta karaso falon ta zauna,
"Feenerh inada magana dake",
"Toh amma mommy i hope ba abinda kuka tattauna da aunty larai bane"
"A'a",
"Okay inaji mommy",
"Magana ne akan auranki",
"Aurena kuma mommy ,amma kince min ba maganar da kukayi da aunty larai bane",
"Eh bashi bane,amma wannan ฤinma is about you",
"Toh mommy",
"Feenerh,ni mamanki ne yakamata ace kina consulting ฤina akan wasu abubuwa ,ana cewa a mom is her dota's best friend",
"Hakane mom, amma ai mommy duk abinda zanyi sai da saninki kuma bantaba boye miki wani abu ba",
"Feenerh ai bance kin boyemin wani abu ba,amma baki nimi advice ฤina akan wasu abubuwa ba",
"Mommy wasu abubuwa kuma",
"Kamar yanda kika sanar da ni da daddynki cewa nan da shekara daya zaki fito da mijin aure amma gashi har rabin shekara shiru",
"Mommy ai lokacin baiyi ba",
"Nasani amma kamar ni mommynki baki fa ฤamin sunanshi ba,ko daga ina yake kuma baki fa ฤamin halayarsa ba,kobaki son insani ne ko kuma advice ฤina ne bakya so",
"Allah sarki mommy ,wallahi ba haka bane",
"Toh yanene",
Feenerh tayi shiru,
"Gashi ko sunanshi ma bansani ba",
Mommy tachigaba da magana,
"Mommy sunanshi musa",
"Musa?",
"Eh mommy",
"Me sunan iyayenshi",
"Sunan babanshi abdullahi ,sunan mamanshi kuma fatima",
"Musa abdullahi",
"Eh".
Mommy tayi shiru tana nazari,anya shine kuwa amma toh za'a iya samun matsalar suna maybe bashi bane,
"Mommy wani abu ne yafaru",
"A'a bakomai ,toh wani aiki yakeyi ko ฤan makarantane",
"Lab technician ne a makarantar mu",
"Toh meyasa har yanzu baixo yayi gaisuwa ba",
"Mommy baya gari ,yasamu scholarship yanzu haka yana New York don karasa masters ฤinshi",
"Masters kuma feenerh",
"Eh mommy",
"Kice ya ฤan manyanta kenan",
"Eh",
"Toh alhamdulillah ba waรฝenan kananan samarin kikasamu masu rashin kunya ba"
"Waรฝensu irin samari kuma mommy",
"Irin waรฝenda suke gaisuwa a tsaye sannan suke magana kamar masu sarki a aljihu",
Feenerh tayi dariya sannan yace,"mommy kenan",
"Toh feenerh shi musa yaushe zai dawo,i hope dai kin fa ฤa mishi abinda daddy yace",
"Eh mommy na fa ฤa mishi kuma yace ya yarda",
"Toh ya batun dawowarsa",
"Zai dawo nan bada da ฤewa ba saboda yanzu dai kam watanni bakwai ya rage mai ya gama course ฤinsa",
"Alhamdulillah ,nai masa murna allah kuma ya bashi sa'a " ,
"Ameen mommy",
Sukaci gaba da hirar su irin na *uwa da รฝa*.
Bayan sallar isha,feenerh ta kira musa ta video chat na skype,yana ansawa fuskarsa ta fito a screen ฤin,
"Hello *D*",
"Dear yakake",
"Lafiya",
"Ya karatun yau",
"Kalau kalau *D*",
"Koda naga fuskarka sai naji sanyi a zuciyata",
"Nima haka *D*,tun dazu nake tason inkira ki amma kin rigani",
"Toh kaima kasan in bankiraka ba bazan iya bacci ba",
"Same here *D*",
"Yau mukayi zancen ka da mommy",
"Tohhh ,i hope dai ba laifi nayi ba",
"A'a ,kawai hira mukayi kuma ta bukaci in bata labarinka shi kenan",
"Okay allah sarki,nima ai nayi laifi yakamata ace naje na gaishesu kafin na tafi",
"Bakomai dear,ai itama batace komai kawai cewa tayi allah sa albarka a karatunka",
"Ameen",
"Meye labari dear",
"Wallahi *D* munkusa zana jarabawar karshe,kinga ina gama zan dawo saboda a daura aurenmu",
"Allah ko dear",
"Da gaske kinga inata siyeyen kayan aure a nan",
"Da wuri haka dear",
"Wuri kuma *D* ,ai gara ayi komai da wuri banson in bata lokaci da yawa",
"Dear kenan,yawwa dama mommy tace tanason gaisawa da kai ,ko inje in kirata",
"Eh badamuwa",
Feenerh ta tafi ฤakin mommy takirata ,suna shigowa taga blank screen,ashe ta manta batasa shi a charge ba har ya mutu.
"Tohhh mommy ,ya mutu",
"Badamuwa,sai wata rana".
*tnx for reading....*
*©Fareedah*.

Comments