*ππ UWA KO ΓAππ*
*written by:*
*FAREEDAH GURKUπ*
*Edited by:ANEELURVπ*
*Dedicated to my lovely momπ*
*pg 13▶14*
Akwana a tashi ,su feenerh sun fara jarabawa sannan kuma musa na shirye shiryen zuwa turai amma feenerh bataji Δadin abin ba ,gani take kamar in yatafi can mantawa zaiyi da ita sannan yasamu wata sabuwar budurwa.
*lectures hall*
Feenerh ke zaune a kujera bayan sun gama zana jarabawar yau wanda kuma itace ta karshe.
"Feenerh?" Kiran sunnan da khadija tayi ne ya fitar da ita daga tunaninta.
"Ohhh khadija har kin shigo",
"Eh na shigo amma ga dukkan alamu kin fara waΓ½enan tunani tunaninki ko",
"Toh ya za'ayi kawata ,masoyina zai tafi ya barni kina ganin inada wani kwanciyar hankali ne",
"Tabbas feenerh in bakiyi a hankali ba ,tafiyar musa zai sa kiyi ciwo",
"Kawata ciwo ma bazata iya kwatanta abinda nakeji a raina ba, haba khadija taya zanyi long distance relationship kinsan wahalarsa kuwa",
"Aini ko nasan wahalarsa , ko kin manta ja'afar na uganda ,banafa ganinsa sai sau daya a shekara",
"Am sorry kawata wallahi na manta ne ,gaba daya wannan maganar ya dauke hankalina",
"Bakomai ,i understand".
"Toh yanzu ya za'ayi",
"Yanzu muje kisami musa ki masa maganar da kukayi da mommynki saboda ku sami mafita",
"Kuma fa gaskiyarki kawata ,kinga yanzu inya tafi bazai dawo ba sai nan da shekara Δaya",
"Hakane so lets go",
Suka kama hanya zuwa office Δin musa ,feenerh ta kwankwasa sannan tashiga.
"Assalamu alaikum",
"Wa alaiki salam *D*,
"Dear yakake, ya aiki",
"Toh aiki alhamdulillah *D*, yanzu ma nake tunanin kiranki a waya",
Feenerh tasamu wuri ta zauna.
"Toh gani nan, koda wani sa'ko ne",
"No kawai missing Δinki nayi",
"Koh",
"Eh *D* bansan ya zan iya shekara Δaya batare da ganinki ba,i feel like marrying you right now",
Gaban feenerh ya buga, kamar yasan zancen da tazo mashi dashi kenan.
"Dear inada wata magana dakai",
"Toh bismillah *D* inaji",
Feenerh ta zayyana masa yadda sukayi da nahaifiyyarta sannan ta faΔa masa dokokin da suka bata.
"Lallai *D* iyayenki sunyi gaskiya , bakowwani namiji zai yadda ya auri wanda ta experiencing university life ba , nima saboda *muna tare da juna ne* shiyasa",
"Amma dear don't you think it's too early, nifa yanzu kwatakwata shekaruna nawa?",
"It's doesn't matter *D*,wasu na aure tun basu kai shekarunki ba",
"Toh yanzu dear mekake ganin zamuyi yanzu",
"Toh atakaice dai *D* biyyaya zamu musu ,tunda yanxu *mun aminta da juna* mezai hana infito gun iyayenki da neman auranki",
"Dagaske dear",
"Eh *D* dagaske nake ,amma kinsan bezai yiwu intafi yanzu ba,kibari inna dawo daga karatuna alokacin komai yayi daidai sai in turo magabata na zuwa ga iyayenki",
"Dear har kabani kunya", ta faΔi kanta a kasa,
"Kunyar mekuma",
"Yadda kake wannan maganar a gabana",
"Ba abin kunya bane ,abin farin ciki ne because i can't wait inga kin zama matata",
"Nima haka dear",
Ahaka suka cigaba da hirar soyyayarsu har lokacin sallah yayi ,ta tashi ta wuce massallaci.
*Bayan sati Δaya*
A yau jirgin su musa zai tashi zuwa New York, feenerh koh sarkin kuka tayi har ta gaji .Ta rakoshi har zuwa airport saboda ta mashi sallama irin ta masoya".
*tnx for reading...*
*©Fareedah*.

Comments