*ππ UWA KO ΓAππ*
*written by:*
*FAREEDAHπ*
*Edited by:ANEELURVπ*
```I wish my mentor(ANEELURV) quick n speedy recovery ameeen```
*Dedicated to my lovely momπ*
*pg 29▶30*
*Around 6:00 am*
Wayar feenerh yayi ringing but as usual ba bacci takeyi ba because tariga da ta saba awannan lokacin musa ke kiranta.
"Hello dear",
"Hello sleepy head,har kin tashi",
"Eh ,but actually ba bacci nakeyi ba",
"Ok *D*,hope dai banine reason ba saboda banaso kina hana kanki bacci because of me",
"A'a bakai bane ,morning azhkar nakeyi",feenerh tayi karya.
"Ok Hakan yayi kyau",
"Yawwa ",ta fa Δi yayin da takeson boye dariyar da takeyi,
"So nake dama in zama na farko da zai wishing Δinki happy independence",
"Ohh dearest ,har na manta",
"Kin manta? ,you are not a good citizen, yau kasar mu na celebrating birthday Δinta kuma kice kin manta",
"Toh nida nake gida ,taya zan kula ma da date, kasan tunda yanzu ba school nake ba bana cika damuwa da date",
"Ok to,happy independence",
"Thanks dear",
"*D* i have decided inna dawowa bazan wasting time ba zan turo neman aurank",
"Toh ,soyayya ne ya moso yau da safen nan dear",
"Ai kullum soyayyar mosowa yakeyi ,am just missing you like crazy",
"Miss you more dear",
"*D* kenan,kamar da gaske nasan har yanzu su tanko da abu suna kan zuwa",
Feenerh ta kyalkyale mashi da dariya,
"Su waye kuma abu da tanko,kafara zolayarka ko",
"Ai ke kin fini sanin su,amma kice musu ga sako *nobody is taking you away from me ,only death",
"Yes sir",
"I like it when you call me sir",
"Toh daga yau dashi zanna kiranka",
"No, nafison dear",
"Allah ko",
"Eh saboda in kasance kullum ina zuciyarki",
"Ai kullum kana zuciyata dear, sometimes inna tuno baza kadawo ba sai nan da shekara Δaya kwalla nakeyi",
"Kidaina min kuka *D* ,adu'a zaki min saboda in samu nasara a abinda nake nima",
Feenerh da musa kenan,soyayyar su abin sha'awa , in wasa yazo suna Γ½insa sosai,in seriousness ne toh zasu dauke shi da mahimmaci sosai gashi suna kaunar juna kamar zasu cinye junar su ,
"Toh shikenan dear, allah yaba da sa'a ,yasa abinda ake nima asamu",
"Ameen *D*",
"Yawwa",
"Toh *D* inada afternoon classes yanzu ,zan kira zuwa anjima inna fito",
"Ok dear, love you",
"Love you too ,bye".
Feenerh tafito daga Δakinta zuwa Δakin iyayenta don ta gaishe su ,tayi musu sallama sanna tashiga,
"Ina kwana mommy",
"Lafiya kalau",
"Ina kwana daddy",
"Lafiya safiya",
"Kun tashi lafiya",
"Lafiya kalau",suka amsa gaba Δaya,
"Yawwa safiya,inada magana dake",
Zuciyar feenerh ya buga ,kar dai daddy ya changing mind Δinshi akan maganar auranta ne,kodai ya maso dashi kusa ne,toh in yayi hakan yazatayi tunda yanzu musa na america.
"Safiya ,yaushe zaku dawo makaranta",
Nan da nan da saukar da numfashi,
"Nan da two weeks daddy",
"Ok toh nawa ne school fees Δin",
"#45,000 ne",
"Toh zan baki jibi ki biya saboda kinga yau da gobe public holiday ne",
"Ok toh daddy",
"Toh shikenan zaki iya tafiya",
"Nagode,yawwa daddy happy independence sannan kuma happy anniversary for nasarawa at 20",
"Same to you dear",
Feenerh tafita tana murmushi.
*tnx for reading....*
*©Fareedah*.

Comments