*ππ UWA KO ΓAππ*
*written by:*
*FAREEDAH GURKUπ*
*Edited by :ANEELURVπ*
*Dedicated to my lovely momπ*
*pg 19▶20*
Feenerh na zaune a falo tana kallo bayan wucewar khadija ,tasa AIT a dstv daidai ana jenifa's diary(best comedy Δinta) tana kallo tana dariyar yanda turancin jenifa yake ,wayar ta na ringing amma bataji ba saboda karar tv sai da aka kira na uku tukkuna taji vibration kusa da ita sannan tasan ana kiranta ta duba sai taga masoyinta ne wato musa.
"Hello dear",
"Hello *D*",
"How is you",
"Tohhh *D* wannan turancin kuma fa",
Feenerh tayi dariya,
"Turancin jenifa namaka",
"Ohhh wannan comedy Δin",
"Eh ,wallahi inason wannan comedy Δin",
"Lallai kam toh *D* ya dai",
"Kalau kalau dear",
" ina missing Δinki sosai *D*",
"Nima haka dear, kamar inyi tsunsu inzo wajenka",
"Allah sarki *D*",
"Tun dazu naketa jiran kiranka amma shiru",
"Eh kinsan lokacin mu ba daya bane,ina bacci ne shiyasa",
"Okay toh good morning",
Musa ya Δanyi dariya sannan yace,
"Morning *D*",
"Dazun khadija ta bar nan ,tacemin ja'afar zai dawo next week",
"Ohh har ya kammal kenan",
"Eh",
"Bawuya abun",
"Eh wallahi",
"Toh kinga nima nan bada jimawa ba zakiji nagama har ina hanyar dawowa",
"Dear ko kwana Δaya ka tafi yi zan missing Δinka balle har shekara Δaya",
"Toh *D* ai wahalarsa shine farawa amma in har anfara ba wuya ake kammalawa",
"Hakane",
"Toh yasu mama da baba",
"Lafiyarsu kalau",
"I hope dai kina kula dasu sosai",
"Eh sosai ma",
"Kamar da gaske ,ni nasan bakya aikin komai a gida",
"Lahhh dear waya faΔa maka",
"Kawai haka nake gani,amma inna aure ki kullum sai kin tuka tuwo",
"Haba dai dear, tuwo kuma kullum, gaskiya bazan iyaba",
"Toh ai sai ki koya donni na fi son tuwo fiye da komai",
"Ai sai in dauko house help",
"House help? A gidana , ena *D*,keza kina min abinci kowani lokaci",
"Haba dear ,baza dinga hutawa ba",
"A'a ba hutu",
"Toh in muka samu babyn mu fa ,wa zaina kula da dashi",
"Zan dauko masa nanny amma baxan dauko househelp ba",
"Lallai dear kenan,very principled",
"Eh na yarda ,nifison cin abincin matata",
"Yes sir",
Musa yayi dariya ,wai yau shine sir,
"Ni kike kira sir",
"Eh mana,aika cancani sunan",
"*D* kenan",
"Feenerh!!!",mommy ta kirata
"Dear mommy nakirana ,zuwa anjima zamu karasa maganar",
"Toh shikenan *D* bye".
Ta kashe wayar sannan ta nufa dakin mommynta,
"Naam mommy",
"Feenerh ,babanki yayi azumi yau kuma yace yana bukatar fruits salad,akwai fruits Δin a fridge sai kije ki hada masa saboda laraba bata iya hadawa ba",
"Toh shikenan mommy",
Feenerh ta tashi ta nufi ta fridge ta dauko fruits Δin sannan ta dawo falo tana kallo kuma tana yanka fruits Δin.
"Assalamu alaikum", muryar daddy ne yasa ta juyo sai taga har ya iso inda take,
"Sannu da zuwa daddy",
"Yawwa safiya ,yau ke zaki hada min kayan iftar Δin",
"Eh daddy",
"Toh allah yamiki albarka ,ina mommynki",
"Tana Δaki",
"Okay toh",
Feenerh ta juyo tachigaba da aikinta.
*tnx for reading...*
*©Fareedah*

Comments