*ππUWA KO ΓAππ*
*written by:*
*FAREEDAH*
*Edited by :ANEELURVπ*
*Dedicated to my lovely momπ*
*pg 9▶10*
*(bayan sati daya)*
Feenerh na zaune a mosque gefe daya hankalinta gaba daya baya jikinta.
Khadija tashigo tayi sallama amma feenerh bataji ba,ta ta'bata amma still bataji ba saida ta ta'bata da karfi sannan tace "keh!!!”.
Feenerh a razane ta juyo tana waige waige saitaga khadija a gefen ta sannan ta saukar da numfashinta ,
"Haba khadija ,ji yanda kika soratar dani",
"Lallai feenerh hankalinki ya dauku, irin wannan sai a sace ki ma bara ki sani ba",
"Haba dai ,sata kuma" feenerh tace,
"Wai shin meke damunki kwana biyu ne feenerh , ko a lectures room dazun ina miki magana amma duk hankalinki baya wurin,kodai akwai wata matsala ne kawata",
"A'a babu" feenerh ta faΔi da sauri.
Koda khadija ta Δago cewa feenerh karya take faΔi mata sai tace"yanzu feenerh har kawancen namu ya kai haka, ban ta'ba zaton akwai wani abu da zaki iya boyemin ba ,lallai so feenerh yanzu na zama stranger ko, thanks nina wuce", khadija tayi yunkurin tashi sai feenerh ta kamo hannunta, "kiyi hakuri kawata,wallahi banyi niyar bata miki rai ba am just confused shiyasa",
"I know feenerh ,shiyasa nace ki faΔa min ,kinsan cewa a problem shared is a problem solved",
"Hakane khadija ,zauna kusa dani zan faΔa miki komai",
"Toh ina sauraronki" khadija tace.
"Wato khadija ,wani magana ne mukayi da mommy last week shi yake dauke min hankali",
"Wani magana?,i hope dai bata gano kina soyayya da musa bane",
"A'a khadija ba wannan ba",
"Toh menene kawata",
"Khadija , mommy da daddy sun yanke hukuncin min aure nan da shekara biyu kuma sunce in fito da miji nan da shekara daya",
Khadija tayi salati sannan tace ,
"What feenerh ,this early",
"Wallahi fa khadija koni kaina am surprised ,kuma ni gaskiya i dont know what to do saboda banason ganin bacin ran iyayena",
"Hmmmm lallai feenerh wannan babban magana ne,toh yanzu ya batun makarantarki, bara su bari ki karasa ba",
"That's the aim dayasa sukace nan da shekara biyu ,saboda alokacin ina 400lv zanyi auren,kinga aina kammala ,sauran kuma a gidan mijina",
"Tohhhh, yanzu ya za'ayi",
"Shine nima bansani ba ,khadija am so confused",
"Kinsan me kawata , ki kwantar da hankalinki basunce nan da shekara daya ba",
"Eh" feenerh tace,
"Toh kinga ai nan da shekara daya soyayyarku da musa tayi nisa kuma zaki iya kai shi gida a matsayin mijin dazaki aura",
Feenerh tayi shiru na Δan wani lokaci sannan tace ,
"Kuma hakane fa kawata ,what you said is true , hakan za'ayi nagode sosai khadija",
"Bakomai feenerh, what are friends for",
"Hakane , a friend in need is a friend indeed".
Suna kan maganar ne ,course mate dinsu ruqayya tashigo mosque tayi masu sallama ,bayan sun amsata sai tace,"dama kuna nan nake ta nemanku",
"Meya faru" feenerh ta tambayeta,
"First semester results ne yafito sannan kuma an kori wasu malamai saboda wani laifi da sukayi , an placing information Δin a notice board dake lab",
Nan da nan zuciyar feenerh ya tashi ,ita bama ta results take ba malamai da akace an kora daga aiki ne yake damunta.
"Khadija tashi muje mu duba",
"Amma feenerh da wuri haka ,kodai kina doubting result dinki ne",
"A'a so nake inga wasu malamai aka kora",
Khadija tayi dariya sannan tace ,"lallai feenerh soyayya daΔi",
Feenerh tayi murmushi sannan ta tashi tafito tasa takalmin tana jiran khadija tafito.
Suna zuwa notice board Δin ,bata ko duba result ba,idon ta na kan sunnayen lecturers Δin,"inna lillahi wa ina ilaihi raji'un"!!! ta faΔi hawaye nafitowa a idanunta.
*Tnx for reading*
*©Fareedah*

Comments