*๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’Ÿ UWA KO รA๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’Ÿ*

*written by:*
*FAREEDAH๐Ÿ’š*


*Edited by :ANEELURV๐Ÿ˜*


*Dedicated to my lovely mom๐Ÿ˜*


*pg 27▶28*

"Feenerh ina zamuje yanzu",
Khadija ta tambayeta,
"Akwai wani boutique da aka bude around the corner, nan zamu je saboda ance suna da kaya masu kyau",
"Meza kisaya kuma",
"Ina son in saya jallabiya ne kamar three pairs haka dakuma jaka one pair ,kinsan zamu shiga winter ne so inason insamu kayan da ya dace da wannan season  ฤin ",
"Ok toh".
Sun isa boutique sai feenerh da khadija suka shiga ,gaskiya boutique  ฤin ya hadu sosai sanna sunada kaya designers masu kyau abinda yakama da ,diors,gucci,jimmy choo and the rest.
Feenerh ta zabi jallabiya masu kyau sannan tasamu jaka product of jimmy choo multi colors mai kyau ,itama khadija ta siya takakama guda biyu.
"Khadija inaga muje loremm hotel,saboda suna serving Wonderful foods a resturant  ฤinsu",
"Ok no problem ,muje",
Bayan sun kai loremm hotel,sai david ya packing motar sannan ya biyo bayansu saboda sometimes yakan acting kamar security personnel  ฤinta.
Sun ordering fried rice and chicken shikuma david ya ordering jollof rice and beef.
Sun idar da cin abincin sai zagaya hotel  ฤin har izuwa swimming pool ,bayan wasu lokuta sai suka fita suka kama hanya zuwa next location  ฤinsu.
Ranar kam feenerh taci yawo har ta gaji atlast suka branching lavista(eatery) suka siya shawarma da ice cream saboda suyi saraba gida.
"Feenerh ,barin kira ja'afar yaxo ya daukeni anan ya kaini gida",
"Kedai kinaso ki wahalar da dad  ฤina ne",
"A'a bahaka bane ,kinga yamma yafara yi banaso ki koma gida late ne",
"Ok toh kirashi",
5 minutes later ja'afar ya iso wajen su, dama wai yana neighborhood  ฤin ne so bai wani bata lokaci ba.
"Hello Ladies",
"Hello dad",feenerh ta amsa ,
"Su dad manya" khadija ta fa ฤi tana dariya,
"A'a kinga karki mana sharri nida dota  ฤina ,bamai shiga tsakaninmu",
"Eh hakane ",feenerh ta goyi bayan dad  ฤinta,
"Ohh so kuke ku min taron dangi,ai nima inada masoyana",khadija tace madu.
Sun zauna sun  ฤanyi hira sannan kowa ya kama hanyarsa,ja'afar shi ya dauki khadija ya kaita gida while feenerh tashiga hilux  ฤinsu david ya kaita gida.
Tashiga gida da sallama,
"To mutanin gidan nan na dawo,tashiga ta kitchen ta sami mamanta da laraba,
"Mommy na dawo",
"Ohh har kin dawo daga yawwon kenan",
"Eh",
"Toh sannu da dawowa",
Mommy kubar yin girkin nan,na kawo shawarma da ice cream",
"Toh in muka bari,daddynki fa kinsan baya iya kwana in baici tuwon nan ba",
Feenerh tayi murmushi har ya tuno mata da musa(wai yau dad  ฤinta nema ya tuno mata da musa..lolx).
"Ok toh laraba jeki ki huta  yau ni zan ma daddy miyan",
"Toh lallai feenerh in the kitchen" mommy ta fa ฤi tana murmushi.
Ahaka sukayi girkin suna hira har suka kammala sannan laraba ta jera flasks  ฤin a dinning table.
Feenerh ta retiring back to her room tayi sallah sannan ta dauko wayarta ta kunna data. Messages kala kala suke shigowa na groups daban daban,groups kamar su *Aneelurv novels*,da *faxy novels* ,da *mata adon gari*, dama sauran su.
Gaskiya tana bala'in son groups  ฤin saboda suna tura novels kala kala sannan writers  ฤin suna trying best  ฤinsu saboda suga sun faranta ma readers  ฤinsu,gaskiya jinjina ga writers,readers dama รฝen groups gaba ki daya especially to her best writer *ANEELURV*.



*tnx for reading...*
*©Fareedah*

Comments

Popular Posts