*๐๐UWA KO 'YA๐๐*
*written by:*
*FAREEDAH GURKU*
*Edited by:ANEELURV๐*
Dedicated to my lovely mom๐
*Pg 3 ▶ 4*
Bayan lecture,feenerh da khadija suka wuce zuwa physics lab wajen Musa. Sun isa kofar office ฤinsa khadija tace, "gaskiya feenerh an an zan tsaya saboda kinsan banason in shiga private conversation ฤinku",
"Kai khadija ,meye kuma so private akan abinda zan faฤa masa bayan wanda kika sani",
"Nidai baran shiga ba",
"Toh ,shikenan".
Feenerh ta shiga da sallama,
"Assalamu alaikum"
"Wa alaikum sallam", Musa ya amsa.
"Good morning sir",
"Morning feenerh,yakike",
"Am fine sir".
"Okay, meya kawoki",
"Bakomai ,dama nace barin shigo ne mugaisa",
"Nagode kwarai feenerh,gaskiya kina 'ko'karin zuwa gaisuwa",
"Bakomai sir".
"Yawwa feenerh inada magana da'ke, I hope dai baki da lectures yanzu",
"A'a babu sai 'karfe biyu (2pm)",
"Okay toh ki zauna".
Feenerh ta zauna,zuciyar ta na bugu saboda tana ganin kamar daga 'karshe yafara gano cewa tana sonsa.
"Feenerh , nasan 'kila bazaki yarda da abinda zan faฤi maki ba",
"Ba damuwa sir ,kafaฤi inaji"
********************************
Musa yayi murmushi , sai ya kara fito da dimples dinsa. Atakaice dai Musa kyakyawa ne,fari kuma yanada tsawo. Yatashi a gida ne mai yawa,yanada kanne maza da Mata kuma babansa yana 'ko'korin yaga sunyi karatu.
Musa ya kammala karatunsa na primary a lafia sai ya tafi Keffi yayi secondary sannan ya karanta physics a state university dake Keffi, yanzu kuma yana aiki a laboratory a federal university dake lafia. Amma tunda ya hadu da feenerh shine gaba daya hankalinsa ya karkato ya koma kanta, duk lokacin da tayi murmushi sai ta tuno mashi da wata special girl data ta'ba kasancewa a rayuwarshi,Kumar tana burgeshi sosai shiyasa ya deciding yau zai faฤa Mata abinda ke ranshi,gaskiya yanason ya faฤa mata komai.
"Feenerh ,tunda na hadu dake my mind have not been at rest,saboda duk lokacin da kikazo gaidani inason in fada maki amma Ina tunanin bazaki amince dani ba kuma inason mu kulla kyakyawan zumunci a tsakanin mu".
****************************
Feenerh bata yarda da abinda Musa ke faฤi , yanxu dama Musa na sharing thesame feelings da it's,lallai dama tasani da ta faฤi masa gaskiya tuntuni,da bata wahalar da kanta ba. Wow ,yau kam tana cikin farin cikin da baya misaltuwa.
"Sir yanzu dagaske ,Kai kake faฤin duka wannan",
"Eh nine feenerh ,kuma ki daina kirana sir,sunana Musa",
"Toh sir,A'a Musa".
Musa yayi murmushi sannan yace,"feenerh kenan, yanzu kiban numbanki saboda mu dinga communicating",
"Badamuwa ,zanbaka number na ,da Facebook username dina,da kuma handle dina a Instagram",
"Duka ni kaฤai feenerh".
Tayi murmushi sannan tace"eh ,murna nake sosai saboda mafarkina yafara zamanto gaskiya".
*tnx for reading*
*FAREEDAH๐*

Comments