*๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’Ÿ UWA KO รA๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’Ÿ*

*written by :*
*FAREEDAH GURKU๐Ÿ’š*


*Edited by:ANEELURV๐Ÿ˜*


*Dedicated to my lovely mom๐Ÿ˜*

*pg 23▶24*

"*Meke faruwa*",
"Name fa dad",
"Tunda kika shigo falon nan  ฤazun nagane akwai abinda ke damunki,sannan  ฤazun a dinning naga yadda fuskarki ta canza amma kika yi saurin kauda da kanki saboda kar in gane",
Toh atlast ja'afar the CID yafara aikinsa ,dama saida khadija tayi warning  ฤinta yanzu ita mai zata ce ma dad  ฤinta.
"Ina jinki feenerh ,ki faฤi min abin da ke damunki",
"Dad it's a long story",
"Cut it short",
Anan feenerh ta bashi labarin yadda suka hadu da musa ,da yadda relationship  ฤinsu yafara sannan ta sanardashi yadda sukayi da mommy dakuma daddy.
"Yanzu abinda yake saki wannan tunanin kenan",
"Eh dad",
"Toh ai wannan ba abin dazai saki dami kanki da tunani bane,i understand your feeling amma Adu'a zaki mishi saboda yasamu ya kammala karatunsa lafiya,kinji ko?"
"Toh dad",
"Sannan maganarsu umma kuma ki barshi ba yanzu ba tunda sai nan da shekara  ฤaya aikinga kina da sauran lokaci so ki daina tayar da hankalinki ,kinga har kin fara ramewa",
"Thanks alot dad,shiyasa nake sonka wajen bada advice,i really missed you",
"Nima na missing rigimarki sosai",
"Wani rigima kuma dad",
"Rigima kamar wannan yanzu badun na gano da wuri ba haka zaki boyemin ko",
"A'a ,i planned to tell you one day",
"Lallai wato planning rannan dazaki fadamin kikayi",
"Am sorry dad",
"Bakomai, yanzu ki kwantar da hankalinki ,kibar komai ga Allah sannan ki kara da adu'a",
"Nagode sosai dad",
"Kibani numban musa  ฤin saboda mu gaisa sannan in san wa zai auran min dota na",
"Toh bakomai zan sending maka",
"Yawwa,toh ni dota zan wuce gida saboda inje in huta gajiyar hanya",
"So soon",
"Karfe tara fa yayi, kuma inaso in  ฤan duba khadija kafin in koma gida",
"Lallai yau wannan outing namu ne",
Ja'afar yayi dariya yace,"eh wannan nakune",
Bayan sunyi sallama da su daddy sai ya wuce.
Fitar ja'afar bada  ฤa ฤewa ba musa ya kirata a waya,
"Hello dear",
"Naam *D*,yakike ,ya kowa da kowa a gida",
"Duka suna nan lafiya",
"*D* yau muke lectures  ฤinmu",
"Toh Allah yasa albarka aciki",
"Ameen, *D*",
"Yau ja'afar ya dawo daga makaranta",
"Okkk,toh ya dawo lafiya",
"Lafiya kalau",
"Toh madallah",
"Yace in bashi numbanka ,yana so ku gaisa",
"Okay toh,i will be expecting his call",
"An mafa kayi a hankali, he is a little protective",
"Tohhhh",
"Eh kasan shine school dad  ฤina a boarding",
"Toh shikenan ,kinsan duk wanda ya kula min *D*  ฤina nima zan kula dashi sosai ,so no problem",
"That's why i love you",
"Love you too *D*",
"I hope dai ba wata baturiyar da ke son kwace min kai",
Musa yayi dariya sosai,
"Haba *D* har akwai wanda zai iya kwace post  ฤinki",
"Kasan baturan nan sun iya kitsitsina ,kuma akwai su da son blackmen",
"Toh ko suna so ma ,this one is taken",
"Yawwa dear",
"*D* kenan ,toh bazan barki kiyi bacci saboda nasan dare yayi acan",
"Eh dear kamar kasan bacci ma nakeji",
"Toh shikenan *D* good night and sweet dreams",
"Bye dear".



*tnx for reading....*
*©Fareedah*

Comments

Popular Posts