*๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’ŸUWA KO 'YA๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’Ÿ*

*written by:*
*FAREEDAH*

*Edited by:ANEELURV๐Ÿ˜*


*Dedicated to my lovely mom๐Ÿ˜*


*page 7▶8*


Soyayyar Musa da feenerh yayi nisa saboda yanzu students  ฤaฤฤaya ne basu san dasu ba .
Suna chatting ta WhatsApp sannan kuma suna magana ta waya sosai, yau ma feenerh ba lectures saboda haka ta tafi office  ฤin Musa Don suyi hira.
"Feenerh ,ya karatu I hope dai komai na tafiya daidai"Musa ya tambayeta,
"Eh ,everything is fine (wato komai lafiya) kawai na missing  ฤinka ne nace bari inzo in ganka",
"Hmmm feenerh nima na missing  ฤinki , aiki ne yamana yawa kinsan kun kusa fara jarabawa",
"Wallahi fa, har ka tunomin da exams dinmu",
"Amma fa ki tabbata kina karatu sosai saboda ki passing exams  ฤinki , kinga tukkuna kike first year dinki kuma yakamata ace result  ฤin first year yayi kyau sosai",
"Eh Ina karatu sosai, sometimes nida khadija muna zuwa library karatu inbamu da lectures",
"Toh ki kokarta ,saboda niman ilmi nada kyau mussaman na รฝa mace",
Musa ya faฤi a raunane. Feenerh ta noticing kamar ya tuno wani abune saboda taga fuskarsa ya canza,
"Wani abu ne yafaru?",
"A'a bakomai , kidai kula da karatunki Sosa",
"Toh nagode da nasihar da kamin",
Feenerh suka cigaba da hirar su har lokacin next lectures  ฤinsu yayi sai ta sallameshi ta wuce class.
Tana shiga lecture room ,ta hadu da khadija a zaune tana karate.
"Kai kawata,karatun test  ฤin kenan ba wasa",
"Lallai feenerh ,wato kin mayar da test  ฤin wasa KO, kinsan yanzu zamu rubuta koh", feenerh tayi murmushi ,tasani amma dayake chm111 me, ba damuwa saboda best course  ฤinta ne kuma ta riga da tayi karatu a gida.
"Ba damuwa kawata ,zamu kokarta Allah kuma yaba mu Sa'a",
"Ameen kawata"khadija ta amsata.
Sun rubuta test  ฤin cikin kwanciyar hankali kuma test  ฤin yamusu simple sosai don haka suka gama da wuri suka fita don zuwa รฝin sallah.
Kamar kullum , feenerh ta Kira direbar ta yazo ya  ฤaukesu ,daganan ta sauke khadija a gidansu sannan ta karaso gida.
"Mommy na dawo" feenerh ta tashiga gida tana kirarin mamanta ,
"Naam dear, sannu da dawowa ya makarantar",
"Lafiya kalau mommy",
"Yawwa feenerh inada magana dake ,so in kinci abinci , kin watsa ruwa ki sameni a da'kina",
"Toh shikenan mommy".
Feenerh ta tafi ta ajiye jaka sannan tafito zuwa dinning table Don taci abinci sannan ta watsa ruwa a jiki tayi sallar la'asar sai ta nufi dakin mamanta.
"Assalamu alaikum ",
"Wa alaikum salam" mamanta ta ansa,
"Mommy sannu da hutawa".
"Yawwa รฝata ",
"Mommy wani magana zakimin  ฤazun DA kikace inzo dakinki",
Mommy tayi shiru sannan tace "รฝata tunda kikasamu wannan admission  ฤin bamu zauna munyi magana ba, I have some words dana keso in miki so listen carefully",
"Ina jinki mommy",
" feenerh kinga ni dai ban kammala karatuna ba akamin aure , I was just 15 (wato shekara goma sha biyar) babana ya hadani da babanki Wanda shi yaron amininsa ne,alokacin gani suke kamar in har mace tayi karatu toh raini ne ga mijinta ko Kuma bai kamata ba,bansan daฤin karatu ba,kuma bansan yanda university life take ba ,koda mukayi aure da babanki bai bari na kammala karatuna ba cewa yayi its too late amma still hakan baisa naji haushinsa ba saima Kara respecting  ฤinsa da nayi",
Feenerh tayi ajiyar numfashi sannan tace "mommy ,duk Wanda ya ganki in besani ba bezai taba cewa baki kammala karatu ba, saboda you are more educated than other educated women",
"Hakane feenerh, shiyasa nakeson mu tattauna dake akan wannan al'amari mai muhimmaci, jiya nida daddynki munyi magana akan makarantarki kuma we have reach a conclusion, muna sonki fito da miji nan da shekara daya!!!!".



*tnx for reading....*
*FAREEDAH©*

Comments

Popular Posts