*๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’Ÿ UWA KO รA๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’Ÿ*

*written by:*
*FAREEDAH๐Ÿ’š*


*Edited by :ANEELURV๐Ÿ˜*


*Dedicated to my lovely mom๐Ÿ˜*


*pg 25 ▶26*


Yanzu hankalin feenerh ya kwanta tun lokacin da ja'afar ya advcing  ฤinta ,tana kuma adu'a akan karatun musa yazame masu alkhairi.
Ayau feenerh ta deciding zata fita outing saboda ta  ฤa ฤe bata fita ba.
Ta sanar da iyayenta cewa tanason tafita yawo ita da kawarta khadija, daddy yasa direbar su yayi full tank sannan ya gargadi feenerh akan karta kai dare a waje daga karshe yabata wasu kudi saboda ta  ฤanyi shopping sannan ta ziyarci wasu places  ฤin.

Bayan tagama shiri ,tafito tasamu direbarsu david yana wanke motar kirar toyota (hilux) ,ta  ฤan jira shi kaฤan ya kammala sannan suka kama hanya zuwa gidansu khadija.

Ahanya takira khadija ta sanarda da ita tayi shiri gatanan zuwa zasu fita outing. As usual saida khadija tamata sharri akan cewa yau wani rana har ta deciding tafita daga cave  ฤinta.

Sun isa gidan su khadija sai feenerh tashiga gidan  ฤon ta kirawo kawarta.

"Assalamu alaikum",
"Wa alaikum salam ",kanwar khadija ,fati ta amsa wanda ke zaune a falon,
"Yaya feenerh sannu da zuwa",
"Yawwa fati, yakike",
"Lafiya kalau",
"Ya makaranta",
"Toh alhamdulillah",
"Yaushe zaku koma ",
"Sai September 11",
"Ohh ai an kusa ma, tunda yau muke September 1",
"Eh",
"Toh allah bada sa'a kanwata",
"Thank you yaya feenerh",
"Khadija na daki ko",
"Eh tana ciki",
Feenerh ta karasa  ฤakin khadija ta sameta a gaban mirror tana kwalliya.

"Lallai uwar makeup",
Khadija ta juyo taga feenerh a tsaye a bayanta,saita ta juya tachigaba da kwalliyarta,
"Toh in banyi kwalliyar ba taya zan fita outing  ฤin",
"Toh nifa ,kinga nayi wani heavy makeup ne",
"Ai baza kiyi ba saboda kinsan oga baya gari",
"Ohhh khadija, yanzu dama saboda dad ya dawo ne kike wannan heavy makeup  ฤin",
"Eh mana ,ko kina so amin kwace ne",
"Toh ai naga batare dashi zamu tafi outing  ฤinba",
"Nasani, amma ai zamuyi selfie saboda in tura masa ta whatsapp zuwa anjima",
"Hmmm dagaske kikeyin abinki kawata",
"Eh mana".

Feenerh tasamu wuri ta zauna akan gado saboda tana ganin kamar wannan kwalliyar zai bata lokaci kuma ta gaji da tsayuwa,
"Umma na gida",
"A'a sun fita dazun, sun shiga kasuwa da mairo (house help  ฤinsu)"
"Okk",
"Yawwa feenerh ,ya kukayi da ja'afar rannan",
"Meya faru ,ya faฤa miki wani abune",
"A'a cewa yayi kawai wai ni ban kula mashi da dota  ฤinshi ba gashi har ramewa kikayi",
Feenerh tayi dariya, dad kenan akwai shi da bincike,
"Kaman ba kinsan yadda dad  ฤina yake ba, saboda CID character  ฤinshi sai da ya gano cewa something is going wrong",
"Ya akayi ya gano",
"Cewa yayi wai tunda yazo ya gane akwai abinda ke damuna kuma yaga kamar na rame",
"Ai dama na warning  ฤinki akan wannan tunanin naki",
Feenerh ta turning eyes  ฤinta ,kamar tasan sai khadija ya smashing mata wannan maganar a face  ฤinta.

"Toh naji, kin warning  ฤina but khadija bansan ya zan hiding feelings  ฤina ba especially when dad yana tunomin da musa",
"Ok toh naji kawata ,amma i hope dai ja'afar baiyi anything stupid ba kinsan he is a little protective",
"Bansani ba ,amma dai na bashi numban musa ,yace min wai yanason su gaisa ne",
"Shikenan kawata,lets hope for the best"
"Hmmm hakane babe",
Feenerh ta jira khadija ta karasa makeup  ฤinta sannan suka kama hanyar zuwa outing  ฤinsu.



*tnx for reading...*
*©Fareedah*

Comments

Popular Posts