*ππ UWA KO ΓAππ*
*written by:*
*FAREEDAH*
*Edited by :ANEELURVπ*
*dedicated to my lovely momπ*
*pg 11▶12*
"Meya faru feenerh , an koreshi ne",
Feenerh ta kasa magana sai hawaye,
"Ki ansani mana feenerh" khadija tace,
"A'a khadija, ankara masa matsayi ne",
"Toh meyasa kike kuka",
"Bakya gani ne khadija , anbashi scholarship zuwa New York ya karasa karatunsa na masters acan",
Khadija tasaki numfashi sannan tace "Lallai feenerh , wallahi har kin tsoratani , sawa nayi ko an koreshi ,toh mena kuka ai wannan abin murna ce",
"A'a khadija ,musa zai tafi ya barni har na tsawon shekara Δaya , wallahi bazan iya rayuwa bashi kusa ba",
"Hmmm feenerh har soyayyar taku tayi karfi haka ,toh kisani dole zakiyi hakuri saboda yaje ya kare karatunsa kema kiyi naki karatun",
"Anya khadija zan iya kuwa",
"Ya zamanto miki dole , nidai bari in duba result Δina in kin gama kukan kya duba naki".
Feenerh ta rasa ya zatayi ,musa zai tafi ya barta yanzu ma kenan zuciyarta na mata zugi toh ya in ya tafi yaza tayi, ya Allah kasamin sanyi a zuciyata.
Khadija ce ta katse mata tunaninta,
"Keh munyi passing duka wallahi",
Feenerh tayi shiru tana kallonta sannan tace mata,"toh ai dama nasani",
"Taya kika sani",
"Saboda nina rubuta exams Δin",
"It's not funny feenerh",
"Toh naji ,yanzu muje kirakani office din musa",
"Dama nasani ai ,abinda ke zuciyarki kenan".
Sun kai office Δin sai khadija ta tsaya a waje as usual, feenerh naso ta bude kofar kenan sai taji a kulle yake, ta juyo tace ma khadija a kulle yake,
"Maybe ya fita ne, ki kirashi a waya mana",
"Yeah hakane, bari in trying numbanshi" .
Feenerh takira numban yayi ringing ba amsaba ,tasake kira har 5 missed call ba amsa ba ,
"Khadija ,no answer",
"Ki bar damuwa feenerh ,everything will be alright kinji",
"Toh muje".
Sun koma mosque suka zauna amma sam hankalin feenerh ba a kwance yake ba ,har lokacin sallah yayi.
Bayan sun idar da sallah kenan sai wayarta yafara ringing ,tana dubawa sai taga musa da sauri ta dauka,
"Hello dear",
"Hello *D* (wato darling) yakike",
"Lafiya kalau ,nakira numbanka amma baka picking ba",
"Eh wallahi *D* muna meeting ne shiyasa nasa shi a silent",
"Okay ina son muyi magana ne",
"Toh ki sameni a office, yanzu na dawo".
Ta kashe wayar sannan ta sanarwa khadija cewa zata tafi office Δin musa.
"Okay toh ina jiran ki a mosque".
Feenerh ta shiga office Δin ta same shi zaune tace ,"assalamu alaikum",
"Wa alaiki salam *D*" ya amsa muryarsa a sanyaye,
"Dear ya aiki",
"Lafiya, ya karatu",
"Kalau",
"Naji ance results Δinku yafito "
"Eh yafito",
"Toh i hope dai komai yayi kyau *D*",
"Eh",
"Tohhh *D* konayi laifi ne, naga harma 5 missed call",
"Eh, babban laifi ma",
"Hmmmm *D* kenan, toh menayi",
Feenerh ta Δanyi kitsitsina sannan tace ,"haba dear ,ya za'ayi ina jin irin wannan news Δin a notice board",
"Wani news kuma *D*",
"Kafini sani ai",
"A'a sai kin faΔa",
"Maganar zuwanka states don karasa karatunka na masters acan",
"Ohhhh *D* wannan , am truly sorry, actually am on my knees, naso in faΔi maki but i wanted to surprise you, bansan zasu manna a board ba ,am really sorry *D*".
*tnx for reading....*
*©Fareedah*

Comments