*๐๐ UWA KO รA๐๐*
*written by:*
*FAREEDAH๐*
*Edited by:ANEELURV๐*
*Dedicated to my lovely mom๐*
*pg 41▶45*
Musa sun gama zana jarabawar su da yardar allah amma ance su jira nan da wata biyu saboda result ฤinsu yafita kafin su koma gida.so zai jira saboda yanzu in yakoma gida bazai dawo ba sai in har sunyi aure da feenerh.
A 'bangaren feenerh kuma suna kan rubuta final paper ฤinsu na aji biyu. Sun gama lafiya kalau kawai jiran dawowar musa takeyi koda dai ya fa ฤa mata sai nan da wata biyu ,bataji da ฤi ba amma ba yanda ta iya tunda ta iya jira har na shekara ฤaya,na wata biyu ne bazata iya ba. Sai dai tayi tamai adu'a allah sa result yafito kuma yayi kyau.
Bayan sun gama jarabawar zasu fita su wuce gida sai khadija tace mata ta rakata kasuwa tanason ta duba wani abu.
"Wani abu kuma zaki siya khadija" feenerh ta tambayeta,
"Kawata dama wani zani ne na gani kuma yamin kyau shine nace ki rakani saboda ki gani ko zaiyi kyau da anko",
"Anko?,anko fa kikace khadija",
"Eh mana feenerh, kinsan ja'afar ya dawo daga bautar kasa kuma yace gobe zai aiko gidanmu gaisuwa",
"Kice allah kawata",
"Dagaske nake feenerh",
"Yanzu shikenan khadija zaki aure",
"Eh kawata",
"I hope dai inkinyi aure baza ki dinga mana rawwar ganinki ba",
"Wannan kuma sai ki tambayi daddynki saboda nikam bazan zama matar kule ba",
"Lallai amaryan zamani",
"Toh yaya son ranki".
Sun isa kasuwa ,suka wuce wajen zanuwa ,feenerh taga zani kuma yayi kyau sosai dan haka suka tambayi mutumin kozai iya kawowa in bulk saboda anko zasuyi dashi, ya ce masu badamuwa.
Feenerh takoma gida tasami mommynta ta zayyana mata yadda sukayi da khadija akan maganar aurenta.
"Toh bagashi ba ,kawarki ma zatayi aure",
"Mommy don kawata zatayi aure shikenan nima sai inyi yanzu",
"Toh in bakiyi ba dawa zakina yawa a makaranta kinsan dai in khadija tayi aure mijinta bazai yadda kuna yawo kamar da ba sannan kuma iya sanina dake ita kadai ce close friend ฤinki",
"Hakane mommy,amma kinsan ba laifina bane saboda yanzu yana wuya a samu miji kamar daddy shiyasa nakeson insamu na kaina kafin inyi aure",
"Gaskiya ne feenerh,amma yadda kike magana akan musa koda bansanshi ba yanada kirki kuma zai kula da ke sosai",
"Eh mommy,musa nada kirki sosai kuma zai kula dani sosai amma shi da kansa ma yace inyi karatu sosai saboda yanada muhimmanci",
"Lallai yamiki shawara mai kyau ,kullum zancen da kike akanshi kara yarda dashi nake akan yana sonki sosai",
"Mommy musa na sona sosai kuma na tabbata bazai muzguna min a rayuwa ba",
"Haka mukeson namiji yazama,kuma haka mukeson mijin *รฝar* mu yazama",
Feenerh ta ฤan sukuyar da kanta kasa wai ita kunya.
"Toh feenerh tashi muje kicin ,kinsan daddynki na gari kuma yace tuwon acha yakeso",
"Toh mommy muje",
Sun shige kicin don girkin abincin daddynta bayan sun gama sai feenerh ta dafa indomie da kwai don ita bata jin cin tuwon acha yau.
*Bayan wata biyu (2)*
Feenerh na zaune a ฤaki tana karanta novel ฤin *jini ฤaya* na *aneesa .a. rimi (aneelurv)* sai kiran musa yashigo,
"Hello",
"*D* nagama ,nagama",
"Masha allah dear ,congratulations ",
"Thanks *D*",
"Am so happy for you dear ,allah ya sanya alkhairi aciki",
"Ameen *D*",
"Toh yaushe zaka dawo ",
"Gobe",
"Banda zolaya fa dear",
"Da gaske nake *D*,gobe zan dawo na riga da na booking flight ฤin gobe",
"Dagaske dear,yanzu gobe zaka dawo",
"Eh *D*,am coming home",
"Ashe yau bazan iya bacci ba",
"Meyasa ",
"Saboda kar bacci ya daukeni in kasa tashi gobe da wuri saboda inason inzama first person da zai ganka gobe",
"Badamuwa *D*, zaki iya bacci saboda flight ฤin sai karfe hudu zai isa",
"Still dai ,murna bazai bari inyi bacci ba",
"Am happy too *D* saboda nayi missing ฤinki sosai",
"I miss you more",
"A'a ban yarda ba ,i miss you more",
"Toh shikenan in ka dawo za'a tambayi khadija zata mana shaida",
"Toh har ankai maganar Court ",
"Eh!",
"Toh amin afuwa na yarda you miss me more but i miss you much",
Feenerh tayi dariya,
"Dear kenan ,kanada different ways ฤin sa mutum dariya",
"Dole ai ,in bansaki ba wazai saki",
"Dear inaso in canza maka suna",
"Tohhh dawani suna za'ana kirana",
"Zauji (wato miji na da larabci)",
"Har na kai wannan matsayin ,thanks alot *D*",
"You are welcome, i can't wait for tomorrow".
Ahaka feenerh tayi bacci da waya a manne a kunninta har safe yayi.
*tnx for reading...*
*©Fareedah*.

Comments