*πŸ’ŸπŸ’Ÿ UWA KO ÝAπŸ’ŸπŸ’Ÿ*


*written by:FAREEDAHπŸ’š*


*edited by :ANEELURV😍*


*dedicated to my luvly mom😍*


*pg 61▶65*

Feenerh ta farka a gadon asibiti taga mommy da daddy a gefen ta a take ta fashe da kuka.
"Feenerh ya isa haka ",
Mommy tace,
"Mommy yanzu ya zanyi",
"Feenerh kidaina kuka",
"Safiya duk abinda yafaru da dalili",daddy yace.
Feenerh ta juyo ta dubeshi ,"daddy ,yanzu kaima kasan ni kenan",
"Eh nasani safiya,lokacin da na auri mamanki tasanar dani komai amma aganinta yaranta ne alokacin saboda kwatakwata basu gama secondary school ba",
"Amma daddy taya kasani",
"Alokacin da kika fa ďa ma mamanki cewa saurayiki musa abdullahi tazo ta sanardani sannan nasa akamin bincike akanshi kuma mun tabbatar eh shine amma bamu ga fuskarsa ba tun daga lokacin nace ma mamanki ta shirya fa ďamaki",
Feenerh ta fashe da kuka,iyayenta baza su gane yadda takeji ba ,taya zata yi aure da wanda yayi soyayya da mommynta ta tabbata tunda musa yaga mamanta son daya kemata zai gushe saboda tasan yafison mommynta,yanzu zai zaba tsakanin *uwa da Γ½a*,lallai wannan baiyi tsari ba yanzu yaya zatayi.
"Mommy ,daddy?",
"Naam",suka ansa gaba daya ,
"Na fasa auren musa",
"Meyasa feenerh",mommy ta tambayeta.
"Saboda na tabbata musa baya sona kuma",
"Feenerh,musa na sonki sosai",
"Mommy amma nasan har yanzu bai manta dake ba ,ya taba cewa ina mai kama da wata kuma na tabbata ke yake nufi mommy",
"Inkince musa bai manta dani ba zan yadda,amma inkince yana sona bxan yanda ba",
"Meyasa mommy",
"Saboda alokacin da muke bincike akanshi,mun gano cewa a rayuwarshi ba wanda yafi so kamar ki ,ko a gida in anaso yayi wani abu in har an ambato sunanki toh shikenan zai aikata ,waΓ½enan dalilin kuma yasa daddy ya yarda ya aureki kuma kisani abinda yafaru tsakanina da musa bakomai bane illa yaranta ,duk mun girma kuma mun sami masu sonmu,yanzu haka daddynki shi kadai nakeso kuma na tabbata shima musa ke kadai yakeso,yanzu na yarda da batun faty na cewa *sai dai musa ya auri Γ½ata*,lallai tafimu gaskiya datanan data gani ma idonta",
"Ina ta  tafi mommy",
"Mun rabu tun a makaranta ,sun kona garinsu da zama kuma alokacin ba waya sosai saboda haka bamu samu numban juna ba",
"Yanzu mommy kina ganin musa zai yadda ya aureni"
"Ki tambayeshi da kanki,yana waje yana jiran in mun fita zai shigo",
"Yana waje?",
"Eh feenerh ,kisani nida daddynki muna sonki sosai kuma musa ma yana sonki sosai saboda haka dont make the wrong choice", mommy ta sumbace goshinta sannan suka fita.
Tana daga ido taga musa ya shigo,
"*D*", ya fa ďi a tsanyaye duk idonshi yayi ja alamun kuka yayi
"Naam zauji", yayi murmushi,
"Kin tabbata har yanzu naci wannan sunan",
Ta girgiza kai alamun eh,
"*D* wallahi na tsorata  koda akacemin kina asibiti abinda nafara yi shine kuka saboda nasan duk *sanadina ne*,
"Ba laifinka ba ne zauji",
"Laifinane *D* ,banso insa kwokwanto a zuciyarki ba saboda ina bala'in sonki kuma batun ko in zaba tsakanin *uwa ko Γ½a* bai tasaso va saboda bazan iya rayuwa bake ba *D* wallahi ke nakeso kuma bazan iya manta ki ba *D* ki yafemin *D* dan allah ki yafemin",
Feenerh ta fashe da kuka ,gaba dayansu kuka sukeyi daga karshe feenerh tace,
"Nima bazan iya rayuwa batare dakai ba  zauji,na yafemaka kuma nima ka yafemin saboda nasa ka zaba tsakanin *uwa ko Γ½a*",
"Bakomai *D* evrytin is okay in love".
Anan iyayensu suka shiga sannan akayi sulhu akacigaba da hira da wasa kamar kullum.
*bayan wata  Δaya*
Ansa ranar auren su khadija da ja'afar ,da zarar sun gama exams  Δin first semester 300lv za ayi kenan nan da wata uku.
Rayuwar musa da feenerh tacigaba kamar da sannan yanzu soyyayar su yafi karfi saboda sun gano cewa dayansu bazai iya rayuwa batare da  Δaya ba. Mommy da daddy sun tafi vacation a canada dan haka feenerh takoma gidansu khadija don tayata shirye shiryen biki tunda yanxo bikin ya gabato.
*ranar auren khadija da ja'afar*
Gaskiya wajen auren ya kayatu sosai kamar ba kasarnan ba komai white ne ,ango da amarya kuma suka sa white and red,gaskiya aure dadi saboda irin farin cikin da ja'afar yakeji ayanzu khadija tazama matarshi.
"Dad i hope dai bazata kwace min kaiba",
Khadija tayi dariya sannan tace,
"Wai shi feenerh ,are you my friend or his's ",
Feenerh tayi dariya sannan ta barsu taje cigiyar angonta.
"*D*",
Ta juyo ta ganshi abayanta ,
"Zauji kai nake nema",
"Toh gani",
"Kawai ina son in ganka ne",
"Hmmm *D* watarana fa aurenmu haka za'a zo",
Feenerh tayi murmushi.




*tnx for reading....*
*©Fareedah*

Comments

Popular Posts