*๐๐ UWA KO รA ๐๐*
*Written by:*
*FAREEDAH๐*
*Edited by :ANEELURV๐*
*Dedicated to my lovely mom๐*
*pg 31▶35*
Akwana atashi ba wuya,su feenerh na shirye shiryen komawa skul.
Feenerh zata shiga skul yau saboda zasu fara registration kuma tayi magana da khadija ta sanar da ita cewa ta sameta a skul.
*bayan awa biyu*
"Gaskiya khadija na gaji ,ga kuma rana",
"Toh ai feenerh waje ฤaya ya rage amana signing ,kinga ai mun gama",
"Toh shikenan ,amma inaga muna gamawa mu wuce canteen kawai ,saboda yunwa nakeji",
"Okay".
Bayan sun gama sai suka wuce skul canteen ,
"Wat will u lyk to order",
Waiter ta tambeyesu.
"What is special today",feenerh ta faฤi
"Local rice and stew",
"Okay ,two plates please",
"Okay ,ma'am wat would you lyk in your stew,beef or chicken",
"Chicken rather",
"Okay ma'am,coming ryt up",
Feenerh suka samu wajen zama ,an kawo abinci ,sukaci in silent bayan sun gama ,suka tashi don suje su biya bills ฤin.
"How much ",feenerh ta tambayesu,
"That will be 1200",
"Okay",tasa hannu a jaka zata cire sai taji ance ,
"No problem,it's on us",
Tana juyowa saita ga samari ne guda biyu kuma da ganinsu students ne.
"Sannu ku fa ladies",
"Yawwa sannu",
"Don allah in baxaku damu ba,muna son magana daku",
"Badamuwa",
"Ko zaku iya fa ฤa mana sunanku",
"Meyasa,saboda ni bantaba saninku ba ,so meyasa zan baku sunana",
"A'a ,kawai so muke mu zama friends ฤinku",
"Ohh sorry ,amma mu matan aure ne kuma mazajenmu sun hana mu magana da samari",
"Haba,ya kike irin wannan maganar nafa saba ganinku a campus kuma nayi tambaya nasan baku da aure",
"Toh meyasa baka tamabayi messenger ฤinka sunanmu ba",
"Saboda nafi son inji daga bakinku,kinsan ance *waka a bakin maishi ya fi da ฤi*",
"Toh gaskiya kam,maishi bai da niyyar rerawa yanzu,kinga kawata mu wuce gida",
"Haba รฝan mata ,lefin me mukayi ,suna fa kawai muka tambaya",
"Wai ku bakwaji ne ,tace maku aure ne damu ,why not ku facing studies ฤinku ku daina neman matan aure",khadija tasa baki acikin zancen.
Samarin biyu suka basu hakuri sannan suka wuce,
"Ohni khadija mun gode ba'a waje suka taremu ba ,kinga yanzu da dad ya gansu",
"Eh fa don yacemin yana jiran mu a waje,unserious types waรฝenan yaran harda rannar registration",
"Eh mana,kinsan rannar ne aka fi taruwa sannan ranar ne kawai zasu iya magana da mata saboda bayan wannan ranar bara ma su gansu ba",
"Lallai fa kowa na lectures".
Suka fita waje ,suka sami ja'afar acikin mota ya ฤan kwantar da sit ฤin yana hutawa,
"Assalamu alaikum dad"feenerh tace yayin da ta bude kofar baya ta zauna,
"Wa alaikum salam dota,har kun gama kenan",
"Eh fa ,munyi sauri ko",
"Lallai kam",
Khadija ta zagaya ta bude kofar gaba ta shiga ta zauna,
"Keh hajiya ba gaisuwa ne",
"Ohh dad aina aza baka ma ganni ba",
"Shine da sharri haka",
"A'a nina isa",
"Kin ma fi haka,toh yakike",
"Lafiya kalau",
"I hope dai rana bai dameminki sosai ba dear",
Feenerh ta kallesu nan da nan kwalla ya taru mata a ido,saboda sun tuno mata da musa.
Ja'afar ya sauketa a gida sannan ya kai khadija daga nan suka wuce da hirarsu.
Feenerh ta shiga ,tafara jin hayaniyar mutane ,toh koh dai wani abune yafaru agidan ,bata ankara ba taji an rungumota ta baya ana cewa,
"Aunty feenerh kin dawo",
Ta juyo taga ashe ma cousin ฤinta ne zuwaira,
"A'a zuwaira kune a garin yau",
"Eh aunty",
"Shiyasa naga anyi rana sosai yau",
"Haba dai aunty ,har da zolaya kuma",
"Tohh,yakike zuwee",
"Lafiya kalau",
"Tare da mamanki kukazo",
"Eh da aunty fati,da aunty ramat da sauran kannena",
"Wai lallai yau munada babban baki a gidanmu",
Feenerh ta karasa ta ฤakin mamanta taga dukkan waรฝen da aka lissafo mata a zaune a ฤakin,ta durkusa ta gaishesu,
"Feenerh har kun dawo" aunty larai ta tambayeta,
"Eh aunty",
"Toh ya makaranya รฝan boko",aunty ramat tace,
"Lafiya kalau aunty ramu",feenerh ta kirata da lakabinta,
"Toh sannu ki da zuwa ,amaryan gobe",aunty fati tace,
"Bana son sharri aunty fatee",ta karasa ta zauna suka cigaba da hira suna dariya. Ashe bikin yarinyar yayan mamanta suka zo yi wato hadiza.
"Toh amma aunty larai ai bikin saura kwana goma sha hudu,yanaga kunzo da wuri",
"Mun zo da wuri ne saboda mutaya kanwar mu shirye shiryen bikinki",
"Kai aunty ,bikina kuma",
"Eh mana kobaki isa bane",
Feenerh tayi dariya,
"Aunty kenan to ai in kunji daidai ,bikina sai nan da shekara biyu",
"Eh mana ,mun sani mun zo mu fara tattaunawa ne kafin lokacin ,kinsan in muntafi bazamu dawo ba sai in bikinki yaxo".
*tnx for reading...*
*©Fareedah*.

Comments