*๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’Ÿ UWA KO รA๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’Ÿ*


*written by:*
*FAREEDAH๐Ÿ’š*


*Edited by:ANEELURV๐Ÿ˜*



*in dedication to my lovely mom๐Ÿ˜*


*pg 51▶55*


Ayau anata shugulgula don kar'ban bako wato musa ,a gidan su feenerh anyi abinci kalakala sannan an gyara gidan ko'ina yana walkiya.
Su musa sun isa gidan su feenerh sai sukayi sallam a kofar waje,laraba ce ta ansa sannan tashigo dasu falo suka zauna.
Laraba takoma ciki ta sanar da dasu cewa ba'kinsu sun iso.
Daddy da mommy suka fito dan gaisawa dasu amma da isarsu falo sai mommy ta tsaya chak tana kallon musa. Anya kuwa shine kodai kammani ne ,kila mafarki takeyi,musa abdullahi ne saurayin รฝarta kuma shine รฝarta zata aura,nan da nan ta juya ta koma ciki batareda sunyi gaisuwa da mutanin ba. Daddy natajin mamakin ,yaba mutanin hakuri sannan yakoma don kirawo mommy.
A bangaren musa,shi baima ga fuskar mommyn feenerh ba har ta koma ciki ,ya dai ji labarin cewa she is not that old kuma ance she married young.
"Lafiya kuwa aisha",
Daddy yashigo  ฤaki ya same ta a zaune akan gado tana nazari ,
"Lafiya kalau daddyn feenerh",
"Toh meyasa kika baro falo",
"Nayi mantuwa ne shiyasa",
"Toh ai da kin sanar kafin ki fita haka ai,kinsan baki mukayi kuma zasu zaci ko jan aji mukeyi",
"Kayi hakuri daddyn feenerh",
"Bakomai ,yanzu tashi mutafi",
"Toh",
Mommy ta tashi suka koma falo tana biye da daddy.
Musa na ganin mommy nan da nan shima fuskarsa ya canza ,anya aisha ce kuwa kodai mafarki yakeyi ko kuma mai kama da ita ne.
"Sannuku da zuwa",
Daddy yace,
"Yawwa sunnu mu fa",kawon musa ,mallam labaran ya amsa.
"Kuyi hakuri ,dazun matata ce tayi mantuwa shiyasa ta koma ciki",
"Bakomai",
"Yawwa",
"Ni sunana malam labaran kanin mahaifin musa ,ataikace dai musa ya samemu a gida kuma ya sanardamu cewa akwai wanda yakeso kuma ita yakeson aura,koda muka tambayeshi ko รฝar waye sai ya ambato sunanka kuma gaskiya a garin nan mutani kalilan ne basu sanka ba kuma a gaskiya mun yaba shiyasa muka ce toh bari mu tataka har zuwa nan saboda mu nema ma yaronmu auran รฝarka",
"Toh alhamdulillah ,naji  ฤadin zancenka kuma gaskiya abin alfahari ne aga wani naka ace ana so, รฝaรฝa na kowa ne kuma tunda yace yana sonta kuma itama ta amince ai shikenan ,allah ya tabatar mana da alkhairi",
"Ameen",
Malam labaran yacigaba dacewa,"ga kayan gaisuwa mun kawo kuma da kudin gaisuwa " ya mika ma daddy a hannusa.
"Toh mungode",
"Kuma munaso asa mana sadaki saboda mu koma asamana ranar aure",
"Duk abinda zaku kawo alhamdulillah ,ko kuma shi musa ya tambayi safiya metake bukata a matsayin sadaki saboda ita keda hakkin wannan",
"Agaskiya mun gode ma tarban da kuka mana ,muna matukar godiya",
"Bakomai allah yabamu ikon ganin ranar",
"Ameen",
"Toh aisha sai ki tafi ki kawo masu abinci ko",
"Toh ".
Koda musa yaji an anbaci sunan aisha sai jikinsa ya girgiza ,yanzu dama abinda yake kokwanto yazama gaskiya. Nan take ya dauki izinin fita waje sannan yaje motar sa ya zauna shiru yana tunani ,mai yafaru bayan rabuwa,yanzu dama itace maman feenerh ,a gaskiya tun ranar farko daya hadu da feenerh yaga kammani a fuskarta, lallai jini jini ne musamman *jini daya*, yanzu ya zaiyi.
A bangaren mommy kuwa takoma kicin taba laraba umurnin kaima baki abinci ita kuma takoma  ฤaki ta zauna shiru tarasa mezatayi,sallamar da akayi ne ya dawo da ita,
"Mommy har sun wuce",
"Ohhh feenerh kece,harkin tsoratani",
"Meya faru mommy ,duk hankalinki ya tashi",
"Bakomai รฝata",
"Yaza kice bakomai mommy,duk fa zufa kikeyi kowani abune yafaru ne",
"A'a bakomai",
"Nidai ban yarda ba",
"Feenerh...... " bata karasa ba taji kiran daddyn feenerh ,ta tashi da sauri ta fita.
"Toh bakinmu zasu wuce ,kuma suna son ganin feenerh saboda su gaisa",
"Shikenan,bara a kirawota",
Feenerh!!!,
"Naam mommy",
"Kitaso ki saki abaya saboda baki nason ku gaisa",
"Anya zan iya kuwa ,inajin soro",
"Soron me",
"Gani nake kamar bazasu soni ba",
"Wayacemiki haka,ofcurse zasu soki",
"Allah yasa mommy",
Sun shigo falo,feenerh tayi gaisuwa dasu gaba daya sannan suka bata tukuicin gaisuwa kuma sun yaba da ita sosai. Toh daga karshe dai baki sunyi sallama da kowa sannan suka tafi.
Mommy har yanzu hankalinta baya a kwance kuma feenerh tarasa gano meke damunta ,saboda haka tace yau zata gano komai,
"Mommy sannu da hutawa",
"Yawwa รฝata",
"Mommy inada tambaya"
"Kekika haifeni",
"Wani irin tambaya ne wannan ",
"Saboda in kekika haifeni bazaki boyemin abinda ke damunki ba,mommy banason ganin bacin ranki kuma mommy kinki fa ฤa min komai" ta fa ฤi tana kuka.



*tnx for reading....*
*©Fareedah*

Comments

Popular Posts