*πŸ’ŸπŸ’Ÿ UWA KO ÝAπŸ’ŸπŸ’Ÿ*

*written by:FareedahπŸ’š*


*edited by :Aneelurv😍*


*dedicated to my lovly mom😍*


*pg 66▶70*


*THE END*


*AUREN MUSA DA FEENERH*
Ranar taxo ,ranar da feenerh ke candy kuma ranar auranta ,lallai gaskiya ne da akace ranar aure ranar farin ciki ne. Ayau zata auri mosoyinta ,angonta wanda bazata iya rayuwa bashi ba
Duk abinda yafaru a baya sun gushe,yanzu sabon rayuwa zasu bude na farin ciki da annashuwa.
Mutane da yawa sun hallarci bikin ,su khadija,aunty ramat,aunty larai,aunty fati,*aneelurv* (best writer  Δinta)duk sun zo wannan babbar bikin.
Agaskiya ya hadu,talk of the town kuma har jaridu a buga.
Anyi biki  lafiya ,acikin koshin lafiya,duk waΓ½enda suka halara sun koma gida lafiya.
Ankai amarya dakinta hadadde wanda ke GRA,gaskiya su feenerh ansha kyau,anan na barsu susha amarci lafiya.


*πŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸFEENERH LOVES MUSAπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’Ÿ*



*ALHAMDULILLAH*

_Godiya ta tabbata ga Allah (SWT) dayabani ikon kammala wannan littafi lafiya._

*itx is a fiction novel,if your name is mention den please dont be offense*

*JIN-JINA A GAREKI MY MENTOR:*
*ANEESA ABUBAKAR RIMI(Aneelurv😍)* bisa namij k'ok'arinki don ganin wannan littafi yatsaru batareda kura-kurai ba,nagode Allah yasaka maki da alkhairi yaraya mana *Ayman* ameen.


*GAISUWA TA MUSAMMAN GAREKU:-*
*aneelurv novels*
*mata adon gari*
*galz are amazing*
Da sauran duk wanda ban anbataba.


*SADAUKARWA*
_Wannan littafi sadaukarwa ce agareki mahaifiyata uwa tagari abun alfaharina maisharan kukana,ubangiji Allah yak'ara nisan kwana *My lovely Mom*_

*fadakarwaπŸŽ†πŸ‘‘*
Littafin uwa ko Γ½a na magana akan relationship between Γ½a da uwa kuma yanda kawaye ke playing important role a rayuwar mutum,sannan so na asali.

*ilimantarwaπŸ“‘πŸŽ“*
Wannan littafin ya taba kowani bangare na rayuwar makaranta da yadda take sannan ya nuna yadda ilimi keda mahimmaci a rayuwar dan adam.
*Tnz alot for reading en we will meet again in my new book ..till den.*


*Special greeting goes to u all ONLINE HAUSA WRITERSπŸ‘πŸ»*

F-novels.blogspot.co.ke  follow up for more write-ups.
*©Fareedah*

Comments

Popular Posts