Skip to main content

Posts

Featured

Al-hubh❤ Chapter one  Story by :Faridat gurku Written by :Faridat gurku Follow me at wattpad @phareadah  Bismillahi rahmanir rahim Kaduna 1998 Yadda ahlin alhaji sani suka ga dare haka suka ga tsafe cikin tashin hankali, matarsa sadiya ke nakuda tun da daddare har tsafe a asbiti, likitoci na ta yin iya kokarin su amma abin ya kasa. Daga karshe dai suka ce sai dai a shige da ita theatre, alhaji sani ya bada izinin a yi haka, kafin a wuce da ita sai wani nakuda mai bala'in zafi ya kamata kafin a ce me sai kukan baby ya mamaye ko ina. Gaskiya yayi murna sosai saboda ba son aikin yakeyi ba, kuma yasan matar tasa ta wahala, gani yake kamar in tashiga theatre bazata rayu ba, ya amince ne kawai saboda likitocin suka umarce ayi hakan. Koda ya tunkari babban likitan sai murmushi ya kwace masa, 'Nagode sosai likita, Allah ya sakamuku', ya faฤi cikin nishadi da walwala. 'bakomai Alhaji,Allah ya raya mana abind...

Latest posts

Chapter three of remember our love

chapter two of remember our love

Remember our love