*๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’Ÿ* UWA KO รA๐Ÿ’Ÿ๐Ÿ’Ÿ*


*written by:*
*FAREEDAH๐Ÿ’š*


*Edited by:ANEELURV๐Ÿ˜*



*Dedicated to my lovely mom๐Ÿ˜*

*pg 46▶50*


*Airport*

Feenerh ne a tsaye ita da daya daga cikin kannen musa,faruk shi ya tuka motar musa ya kawo su.
Gashi ana announcing cewa jirgin New York ya sauko so jiran fitar musa kawai takeyi,zuciyarta na bugawa saboda batasan yazata tarbi musa taji da ฤi ba,she really missed him kuma zata tabbata bai tafi ko'ina ba har sai sunyi aure tukunna zasu fita yawo.
"Feenerh gashinan",faruk ya fa ฤi mata ,tafara dube dube ahankali idon ta ya hadu da nashi ,nan da nab hawaye yafara xubowa daga idanunta. Musa nefa ya dawo,dagaske shine ya dawo,faruk yayi gudu ya rungumo yayanshi ita dai tayi mutuwar tsaye tarasa mezatayi. Musa ya karaso ta wajenta,
"*D*",
Cikin kuka tace ,"zauji kaine",
"Nine *D*,ba mafarki kikeyi ba nine na dawo",
Ta share hawayen ta sannan tace,"you are highly welcome back to our country",
"Thanks alot *D*,bazaki hugging  ฤina ba",
"It's not allowed",
"Amma fa hug ne kawai",yayi fuska kamar na karamin yaro,
"Okay toh ,just once",
Sannan ta hugging  ฤinsa,ya kamata gam kamar bazai saketa ba,
"Zauji ,stop it kana ganin faruk ko",
"I don't care",
"Toh sauran mutanin airport  ฤin fa",
"I don't care",
"Zauji am not breathing fa",
Tukunna musa ya saketa,faruk kuma yana gefe  ฤaya yana musu murmushi,
"Faruk",musa yakira da tsawa,
"Na'am yaya",
"Mekake jira baka karbo kayan mun wuce ba",
"Ku nake jira fa yaya",
"Come on jeka dauko min kaya,see you",
Feenerh ta musu dariya,wato tabarmar kunya yakeson ya kwashe.
Zauji kenan,bayan faruk yaje inda aka aje jakukuna suna zuwa a layi sannan kowa ya dauki jakarsa ,wanda keda shaidar suna ko number. Akwatina uku ya dauko sannan ya dawo inda suke ,
"Yaya na kwaso",
"Toh muje,i hope dai ka kawo motar",
"Eh yaya",
"Toh muje",
Faruk ne ya driving while feenerh da musa suna backsit suna hira,
"*D*,ya karatu",
"Lafiya kalau",
"Hope dai kinayi sosai ko",
"Eh",
"Yawwa",
"Zauji kaima ya karatu",
"To alhamdulillah",
"Yanzu zaka kara komawa ne",
"A'a ,sai in kina so mukoma",
"Mukoma kuma",
"Eh mana,kina ganin ko zan koma ni kadai zan koma sai dai mutafi tare don gaskiya baxan iya wani shekara batare da ganinki ba",
"Ko ,zauji",
"Eh mana".
Sun cigaba da hirar su har suka kai gidan su feenerh,sunyi sallama ta fito zata shiga gida sai yace ta tsaya,yasa faruk yafito da akwati  ฤaya sannan yace wannan nata ne,
"Dukka ni kadai zauji",
"Eh duk naki ne *D*",
"Kodai kayan gaisuwa ne ka bani in ajiye maka",
"A'a ,wannan sarabar kine,kayan gaisuwa kuma daban ne",
"Toh nagode sosai",
"You are welcome,yawwa akwai wasu a leda waรฝenan na khadija ne sai ki bata",
"Toh godiya muke sosai",
"Badamuwa",
"Sai da safe",
"Yawwa,ki gaishe dasu daddy kice zuwa gobe zan zo in gaishesu",
"Shikenan",
Musa yashiga mota  sannan suka wuce.
Feenerh ta dauki jakar sannan tashiga gida,tana isowa falo taga mommy a zaune tana kallo.
"Mommy sannu da gida",
"Yawwa feenerh,har kin dawo",
"Eh",
"Toh ya musa,ya dawo lafiya",
"Lafiya kalau mommy",
"Wannan akwatin fa",
"Wallahi mommy musa ne yabani wai sarabana kenan",
"Akwati  ฤaya haka,dukkan ke kedai",
"Eh fa mommy",
"Lallai ya kyauta ,allah yasa albarka",
"Ameen mommy,nina wuce  ฤaki",
"Toh shikenan",
Feenerh tashiga  ฤaki ta ajiye akwatin a saman gado sannan ta faฤa bayan gida saboda tayo alwala.
Bayan ta idar da sallah sai ta bude akwatin don ganin siyayyar da zaujin ta yamata,tana budewa sai taga ledar daya ke magana a sama,ta ciroshi ta ajiye gefe  ฤaya.
Acikin akwatin dai akwai dogayen riga guda uku sai riga tshirts kala biyar acikin ledarsu wanda aka rubuta agaba *i love NY* sannan akwai takalma masu kyau irinsu loafers da high heels sannan akwai jaka guda hudu ,kanana guda biyu da manya guda biyu sauran kayan kuma su veils ne da su sweet ,chocolates da dai kayan kodayi masu yawa. Lallai musa ita yama wannan sarabar mai yawa,lallai zauji  ฤinta na bala'in sonta.



*tnx for reading...*
*©Fareedah*.

Comments

Popular Posts